Dope Songs Only

Sunday 24 December 2023

Music || Godiya || By Good Boy

 

GOOD BOY is here with a new hit song title GODIYA(Thanksgiving) 

DOWNLOAD HERE


CHORUS Call: Godiya ya tababata ga Allah Response: a kowace yanayi nifa zan CE masa na gode 2x Call: Nizan taka rawa inyi tsalle, Zan taka rawa inyi Tafi.. Response: domin ince masa mun gode..2x Call: Call: Godiya ya tababata ga Allah Response: a kowace yanayi nikam zan CE masa na gode Verse One Kai Kai bani ci da Sha.... Kai Kai bani lafiya...... Harma da karfi, Nina gode You leave your throne to come to eath You come and die to set me free... What manner of love is this..... You love me tun daga farko, Harma you call me your son .. Gaskiya nikam na gode.... Yesu Kaine masoyi Kuma Kaine sarki Yesu nikam na gode ( Back to chorus ) VERSE TWO Kaina oh... Kaunar ka tafi ruwan Zuma Tana da Zaki, Kuma tana da Santi... In na taka rawa sai su ganni kamman ni na haukace Oh, abin da Dadi gashi da Zaki Kuma da Santi Shiyasa Ina ta doro, harma Ina ta yanga Ina ta salle, murna da dange da post. Baba kaima ka taka, ka taka rawa sai ka taka Oh oh oh domin ni na yesu ne...

Yvf

Share:

1 comments:

  1. Wow the music 🎡 🎢🎢 is absolutely amazing πŸ‘

    ReplyDelete

PropellerAds

Blog Archive

Definition List

Unordered List

Support