Dope Songs Only

Thursday 13 January 2022

Bude Idanuna - DFlex Da Rap Pastor


 LYRICS

INTRO:
What!
BeeHive gospel
D-Flex
The rap Pastor
Ka bude idanuna
Ka bude idanuna
Ka bude idanu
Uba ka bude idanuna (2X)
Haah!
CHORUS:
Yesu bude idanuna
Ka kuma sake mini suna
Ka kau mini da son jiki na
Ka taimakeni don in tsira (2X)
VERSE 1:
Yesu yesu Ina so in bika
Amma bidirin duniya na ta sa in kika
Hakika,na san Kai kadai ne hanyan
Idan an yanke igiyana yaya zanyi shanyan?
I fit mode rayuwana zai chakube
kamar timatirin da bage ne zan yankune
I need help,taimako nake bukata
Ka tallafe ni don a chan na gano azaba
The trouble's bigger than me,crying like Lord why me
I learnt you keep a man from falling lord please grap me
Am sleeping Lord tap me,the devil tryna slap me
The garment you gave me is white devil tryna black it
You said you will keep me strengthened,am shaking lord fasten
Am having  blur vision I will need salve for washing
Reputation is darkened,give me new name am lacking
This is my heart cry oh Lord your door am banging yeah!
REPEAT CHORUS
VERSE 2:
Tafiyan ya kusa ya kare
Ibilis nata bina don ya ga cewa na tsare
Ya Tara mukarabansa sunyi gefe sun ware
Suna hada mini shunku
they want me to fall down amma ni naki in sare
Lord,zamanin yana da wuya
Ka rufeni da inwarka domin in sami buya
Hikimata ta mutumtaka ne dauka ka jefar
Let it be that I remain yaronnan da kai ka haifa
Open my eyes in ga gari,in zama danka na gari
Ka kawar min da mutuwan ruhu na tsani kabari
My spirit is in hunger,my domicile ain't willing
To submit to your lordship I will need holy ghost filling
Ba da iyawa na bane sai da ruhunka mai tsarki
In ba kai ka izani ba ni kam sam ai banda baki
Ina dauke da nawaya kullum kamar wani jaki
Sauya rayuwata ka maisheni sojanka mai khaki 
REPEAT CHORUS
Ka bude idanuna
Ka bude idanuna
Ka bude idanu
Uba ka bude idanuna (2X)
Haah!
OUTRO:
This is the heart cry of a weak man
Your power is made perfect in my weakness
You are Lord over my life lord over my doings
Glory..

Share:

0 comments:

Post a Comment

PropellerAds

Blog Archive

Definition List

Unordered List

Support